Lawan Shettima Ali
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Bursari/Geidam/Yunusari | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 15 ga Janairu, 1966 (60 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Lawan Shettima Ali, (an haife shi a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 1966), ɗan siyasan Najeriya ne wanda ke wakiltar mazabar Tarayya ta Bursari / Geidam / Yunusari ta Jihar Yobe a cikin Majalisar Wakilai.[1][2][3][4][5]
Tarihi da farkon rayuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ali a ranar 15 ga watan Janairun 1966. Ya fito ne daga jihar Yobe, Najeriya.[3]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ali ya fara tafiyarsa ta siyasa a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Yobe, yana aiki daga 1991 zuwa 1993. Ya yi aiki a matsayin mai ba da shawara na musamman kan batutuwan siyasa da majalisa, ga Gwamnan Jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim . An zabe shi a karkashin dandalin All Progressives Congress (APC), a cikin Majalisar Wakilai tun daga shekarar 2019. A lokacin Majalisar ta 9, ya rike mukamin Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar kan Media da Harkokin Jama'a, kuma a halin yanzu yana aiki a Majalisar ta 10.[1][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 7 January 2025. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 7 January 2025.
- ↑ 3.0 3.1 "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 7 January 2025. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":2" defined multiple times with different content - ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 7 January 2025.
- ↑ 5.0 5.1 Matazu, Hamisu Kabir (8 April 2019). "How we won the 2019 elections in Yobe State – DG, APC Campaign Organisation - Daily Trust". dailytrust (in Turanci). Retrieved 7 January 2025. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":1" defined multiple times with different content