Jump to content

Lazarus Ogbee

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lazarus Ogbee
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 9 Satumba 2019
District: Ezza South/Ikwo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Lazarus Ogbee ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Ikwo/Ezza ta kudu a majalisar wakilai. Ya fito daga jihar Delta. An zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2015 a karkashin jam’iyyar PDP.[1] Ya sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[2][3]

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08
  2. "Ex PDP Senatorial Candidate, Hon. Lazarus Ogbee, Defects To APC In Ebonyi State - InfoStride News". 2024-03-26. Retrieved 2025-01-08.
  3. Nwankwo, Casmir (2024-03-26). "Ex-PDP senatorial candidate, Ogbee defects to APC in Ebonyi". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-08