Jump to content

Lencel Komane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lencel Komane
member of the National Assembly of South Africa (en) Fassara

14 ga Yuni, 2024 -
Rayuwa
Haihuwa10 ga Yuli, 1972 (54 shekaru)
ƙasaAfirka ta kudu
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Lencel Mashidika Komane (an haife shi 10 ga Yuli 1972) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Afirka ta Kudu tun watan Yuni 2024, mai wakiltar 'Yan Yancin Tattalin Arziƙi.

Fagen Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mamba na jam'iyyar Economic Freedom Fighters, Komane ya kasance a matsayi na bakwai a jerin yanki zuwa kasa na jam'iyyar don babban zaben 2024.[1][2]

A cikin Yuli 2024, an nada Komane a matsayin madadin memba na Kwamitin Fayil kan Makamashi da Wutar Lantarki da Kwamitin Fayil kan Ilimi na Farko.[3] A ranar 27 ga Nuwamba, 2024, ya yi murabus daga zama memba na kwamitin Fayil kan Lantarki da Makamashi; yanzu yana aiki ne kawai a matsayin madadin memba na Kwamitin Fayil kan Ilimin Farko.[4]

An zaɓi Komane don yin aiki a matsayin ƙarin memba na Tawagar Babban Kwamandan EFF a taron zaɓe na jam'iyyar a watan Disamba 2024.[5]

  1. National Regional Candidates List" (PDF). Electoral Commission of South Africa. Retrieved 15 January 2025.
  2. National Assembly Members (As on 13 January 2025)" (PDF). Parliamentary Monitoring Group. 13 January 2025. Retrieved 15 January 2025
  3. "The committee deployments of our MPs – EFF - POLITICS | Politicsweb". www.politicsweb.co.za. Retrieved 2025-01-15.
  4. Lencel Mashidika Komane". People's Assembly. Retrieved 2025-01-15
  5. "The committee deployments of our MPs – EFF - POLITICS | Politicsweb". www.politicsweb.co.za. Retrieved 2025-01-15