Lere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgLere

Wuri
 10°24′N 8°42′E / 10.4°N 8.7°E / 10.4; 8.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaKaduna
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,158 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Lere local government (en) Fassara
Gangar majalisa Lere legislative council (en) Fassara

Lere karamar hukuma ce dake a Jihar Kaduna, Nijeriya. Tana da helkwatar ta ne acikin garin Saminaka.

KAFUWA[gyara sashe | Gyara masomin]

garin lere yakufane tun a shekara ta aluf dubu daya da dari takwas da saba,in (1870) FADIN KASA fadin kasar lere yana da 2158km² cunkoso da yawan jama,a kimanin 331161 bisa ga lissafin kidaya na 2006 (2006 census)

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.