Li Jen-kuei
Appearance
Paul Li
| |
---|---|
Rubuce-rubuce | |
An haife shi | 20 Satumba 1936 |
Ƙasar | Jamhuriyar Sin |
Aiki | Mai bincike |
Paul Li, ko Li Jen-kuei (Sinanci; ; an haife shi a ranar 20 ga watan Satumba shekara ta 1936), masanin harshe ne na Taiwan. Li ɗan bincike ne a Cibiyar Nazarin Harshe, Academia Sinica a Taipei, Taiwan . Li babban kwararre ne a kan Harsunan Formosan kuma ya wallafa ƙamus a kan harshe na Pazeh da Kavalan.
An zabi Li a matsayin memba na Academia Sinica a shekara ta 2006.