Jump to content

Liam Delap

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Liam Delap
Rayuwa
Cikakken suna Liam Rory Delap
Haihuwa Winchester (mul) Fassara, 8 ga Faburairu, 2003 (23 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Rory Delap
Ahali Finn Delap (mul) Fassara
Karatu
Makaranta The Ecclesbourne School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-19 association football team (en) Fassara-
Manchester City F.C. Reserves and Academy (en) Fassara-
  England national under-17 association football team (en) Fassara6 Satumba 2019-10 Satumba 201922
Manchester City F.C.2020-202420
Stoke City F.C. (en) Fassara18 ga Augusta, 2022-12 ga Janairu, 2023223
Preston North End F.C. (en) Fassara12 ga Janairu, 2023-ga Yuni, 2024151
Hull City A.F.C. (en) Fassara2 ga Yuli, 2023-ga Yuni, 2024318
Ipswich Town F.C. (en) Fassara13 ga Yuli, 2024-ga Yuni, 20253712
  Chelsea F.C.ga Yuni, 2025-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 186 cm

Liam Rory Delap (an haife shi ranar 8 ga watan Fabrairu, 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke buga wasansa a matsayin dan wasa Na gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta EFL ta Ipswich Town.