Liberty Chakoroma
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Mutare, 28 ga Faburairu, 1994 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Liberty Chakoroma (an haife shi ranar 28 ga watan Fabrairun 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Chicken Inn FC da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Zimbabwe.[1]
Ya taka leda a gasar COSAFA U-20 ta shekarar 2013, inda ya zura ƙwallo a ragar Botswana.[2] Ya kuma taka leda tare da tawagar ƴan ƙasa da shekaru 23 a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2015.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://int.soccerway.com/players/liberty-chakoroma/411204/
- ↑ https://www.cafonline.com/news-center/news/holders-zambia-out-of-cosafa-u-20-championship
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-29. Retrieved 2023-03-29.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Liberty Chakoroma at National-Football-Teams.com