Jump to content

Lily Appiah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lily Appiah
Member of the 2nd Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966
Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Convention People's Party (en) Fassara

Lily Appiah 'yar siyasar ƙasar Ghana ce a jamhuriya ta farko. Ta kasance ‘yar majalisa mai wakiltar mazaɓar Nsawam-Aburi daga shekarun 1965 zuwa 1966. [1] [2] [3] [4]

  • Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
  1. "West Africa Annual, Issue 8". West Africa Annual. James Clarke: 79. 1965.
  2. "Ghana Year Book". Ghana Year Book. Graphic Corporation: 22. 1966.
  3. "New Ghana, Volumes 8–9". New Ghana. Information Services Department Accra: 247. 1964.
  4. "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Parliamentary Debates; Official Report. Ghana National Assembly: iii. 1965.