Linzami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Linzami
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na equestrian equipment (en) Fassara
Bangare na tack (en) Fassara
Doki da linzami

Linzami shine sarkar da ake amfani da ita waje tafiyar da doki ta hanyar, tsayawa Ko shan kwana. Anayin linzami ne dA karfe, fata ko igiya kuma mafi yawan masu aikatashi sune makera.[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Bridle