Lior Miller

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lior Miller
Rayuwa
Haihuwa Ukraniya, 13 ga Faburairu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Isra'ila
Ƴan uwa
Abokiyar zama Yaël Abecassis (en) Fassara  (1996 -  2003)
Karatu
Harsuna Ibrananci
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara, Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0588829
Lior Miller

Lior Miller ( Hebrew: ליאור מילר‎  ; an haife shi ranar 13 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu 1972A.c). ɗan fim ne na Isra'ila kuma ɗan wasan kwaikwayo na fim, talabijin, da kuma DJ, kuma mai fasaha.[1]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

An fara gano shi ne bayan ya fito a cikin wani tallan kayan sawa na Castro inda ya haska kansa.

Lior Miller
Lior Miller

Miller daga baya ya yi aiki a cikin jerin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Ramat Aviv Gimel. Ya kuma taka rawa a cikin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Dancing with the Stars.  

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Use dmy dates

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Lior Miller Discography". Discogs. Retrieved 20 January 2016.