Lisa (Ogun)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Lisa, Ogun)
Lisa

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOgun
Ƙaramar hukuma a NijeriyaIfo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Lisa ƙauye ne, a cikin karamar hukumar Ifo, dake a Jihar Ogun, kudu maso yammacin Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Lisa wani karamin kauye ne da ke karamar hukumar Ifo a jihar Ogun, Najeriya. Kauyen da mutanen Egba suka mamaye sosai, ƙauyen ya dogara ndaan noma a matsayin hanyar tsir1] A ranar 22 ga Oktoba 2005, Lisa ta nuwa a duniya bayan wani jirgin sama mai lamba Boeing 737-200 ya yi hatsari a ƙauyen inda ya kashe mutane 117 da ke cikins2][1]

A ranar 22 ga Oktoba 2005, Lisa ta sami karɓuwa a duniya bayan wani jirgin sama mai lamba Boeing 737-200 ya yi hatsari a ƙauyen inda ya kashe mutane 117 da ke cikinsa.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Olusina, Olaolu (23 June 2013). "LISA IGBORE, IJU ISHAGA: A Tale of Two Plane Crash Sites 230613F". ThisDay Newspaper. Retrieved 22 October 2015
  2. Yusuf, Apekhade Ibrahim (22 October 2015). "10 years after Bellview crash: 'It's been tough living without our breadwinner'". The Nation. Retrieved 22 October 2015.