Lita ('yar kokawa)
Appearance

|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Fort Lauderdale (en) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mazauni | Atlanta |
| Ƴan uwa | |
| Ma'aurata |
Matt Hardy (en) Edge (mul) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Georgia State University (en) Lassiter High School (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
professional wrestler (en) |
| Nauyi | 61 kg |
| Tsayi | 170 cm |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Sunan mahaifi | Lita |
| Artistic movement |
rock music (en) |
| Kayan kida | murya |
| IMDb | nm0241421 |




Amy Christine Dumas (an haife ta a ranar 14 ga Afrilu, 1975) 'yar asalin Amurka ce kwararriyar 'yar kokawa mai ritaya kuma mawaƙiya. An fi saninta da zamaninta a WWE da suna Lita. An gabatar da Dumas a Zauren Shahararrun WWE na 2014, a matsayin daya daga cikin manyan mata masu wasa a tarihin WWE.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.