Jump to content

Livinus Makwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Livinus Makwe
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
Rayuwa
Haihuwa 1962 (63/64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Livinus Makwe (an haife shi a shekara ta 1962) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar mazabar tarayya ta Ivo/Ohaozara/Onicha a majalisar wakilai.[1]

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A 2019, an zabe shi mamba mai wakiltar Ivo/Ohaozara/Onicha Federal Constituency. Ya shawarci dalibai da su nisanci haramtattun kwayoyi a yayin kaddamar da guraben karatu sama da 15 a mazabarsa.[2] A shekarar 2023, ya fice daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).[3][4]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2024-12-27
  2. Egbo, Grace (2022-01-06). "Lawmaker cautions students against consumption of illicit drugs". Tribune Online. Retrieved 2024-12-27
  3. Egwu-Agha, Amarachukwu (2023-10-30). "Ebonyi: Ogba, Makwe, Ajah, others resign from PDP, LP". Blueprint Newspapers Limited. Retrieved 2024-12-27.
  4. danivert (2023-11-04). "Makwe, six LG chairmen's resignation from PDP nothing to us - Chieftain". The Sun Nigeria. Retrieved 2024-12-27