Liya Kebede
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
2005 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Addis Ababa, 1 ga Maris, 1978 (45 shekaru) | ||
ƙasa | Habasha | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Kassy Kebede (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Lycée Guebre-Mariam (en) ![]() | ||
Harsuna |
Turanci Italiyanci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
model (en) ![]() | ||
Tsayi | 178 cm | ||
IMDb | nm1493135 | ||
liyakebede.com |

Liya Kebede (amhara|ሊያ ከበደ; haihuwa 1 ga watan Maris 1978)[1] ta kasance yar shirin fim din Ethiopia ce, model, maternal health advocate, clothing designer. Ta bayyana a bangon Vogue har sau uku.
Kebede tayi aiki amatsayin WHO's Ambassador na Maternal, sabbin haihuwa da kiwon lafiyar yara tun a shekarar 2005.[2]
Farkon rayuwa da karatu[gyara sashe | gyara masomin]
Kebede an haife ta da girman ta a Addis Ababa, Ethiopia.[3] itace mace ta farko a gidan su, tana da yan'uwa maza hudu. Wani mai shirya fim Lycée Guebre-Mariam ta ganta a makarantar da ta koyi French sosai, kuma ta gabatar da ita ga French modeling agent. Bayan kammala karatun ta, ta koma France Dan cigaba da aikin ta a Parisian agency. Kebede daga bisani ta koma US, da farko zuwa Chicago sannan ta koma New York City.[4]
Aikin Modelling[gyara sashe | gyara masomin]

Kebede ta samu nasarar ta n'a farko a sanda Tom Ford ya nemi yin kwantaragi da ita a bikin sa na Gucci Fall/Winter 2000 fashion show.[3] Then in May 2002 she was on the cover of Paris Vogue, which dedicated the entire issue to her.[5]
Kebede ta rika fitowa a muhallai na Italian, Japanese, American, French and Spanish Vogue, V, i-D da Time's Style & Design. Ta kuma bayyana a tallace-tallacen fafutuka na Shiatzy Chen, Gap, Yves Saint-Laurent,[6] Victoria's Secret, Emanuel Ungaro, Tommy Hilfiger,[6] Revlon,[6] Dolce & Gabbana, Escada da Louis Vuitton.
Awards[gyara sashe | gyara masomin]
A 2013, Kebede an sanya sunanta a Glamour's Women of the Year saboda aikin ta na agaji da ta yi a Gidauniyar Liya Kebede.[7]
Rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

A 2000, Kebede tayi aure da Ethiopian hedge fund manager Kassy Kebede.[3] Suna da yara biyu tare, yaro Suhul (September 2000) da mace Raee (August 2005).[8] Har a zuwa 2007, suna zaune ne a Birnin New York. Amma ma'auratan sun rabu a 2013, sannan aurensu ya mutu a shekarar 2015.[9]
Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara | Shiri | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2005 | Lord of War | Faith | |
2006 | The Good Shepherd | Miriam | |
2009 | Desert Flower | Waris Dirie | |
2011 | Black Gold | Aicha | |
2012 | Sur la Piste du Marsupilami | Reine Paya | |
2012 | Capital | Nassim | |
2013 | The Best Offer | Sarah | |
2013 | Innocence | Moira Neal | |
2014 | Samba | Magali dite Gracieuse | |
2018 | Nicky Larson et le Parfum de Cupidon | Fille professeur |
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Liya Kebede". Business of Fashion. Retrieved 27 October 2019.
- ↑ [1] Archived Disamba 2, 2009, at the Wayback Machine
- ↑ 3.0 3.1 3.2 Wiltz, Teresa. "The Swan." Essence magazine (September 2004).
- ↑ "The model of perfection". CNN. June 11, 2007.
- ↑ "Liya Kebede - Fashion Model". New York Magazine. Archived from the original on 2010-11-27. Retrieved 2011-01-11.
- ↑ 6.0 6.1 6.2 Sterling, Wayne. "Model Citizen." Savoy Magazine, page 31.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedMaplkact
- ↑ Burke, Meredith Melling. "Cause for Celebration" US Vogue (December 2006).
- ↑ Mohr, Ian. "Model's Split from husband finally made public". Page Six.
Hadin waje[gyara sashe | gyara masomin]
Wikimedia Commons on Liya Kebede
- Official site, has scans of many sources for this article (after intro, select 'Press')
- Liya Kebede Fundraising Event Archived 2016-08-09 at the Wayback Machine EthioTube Video
- Liya Kebede at Fashion Model Directory
- Liya Kebede on IMDb