Love your enemy
Love your enemy | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Asalin suna | 사랑은 외나무다리에서 | |||
Asalin harshe | Bakoriye | |||
Ƙasar asali | Koriya ta Kudu | |||
Yanayi | 1 | |||
Episodes | 12 | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) ![]() |
romantic drama (en) ![]() ![]() | |||
'yan wasa | ||||
Samar | ||||
Production company (en) ![]() |
Studio Dragon (en) ![]() Blitzway Studios (en) ![]() | |||
Screening | ||||
Asali mai watsa shirye-shirye |
tvN (en) ![]() | |||
Lokacin farawa | Nuwamba 23, 2024 | |||
Lokacin gamawa | Disamba 29, 2024 | |||
External links | ||||
tvn.cjenm.com… | ||||
Specialized websites
| ||||
Chronology (en) ![]() | ||||
|
![]() |
![]() ![]() |
Love your enemy ( da yaren Koriya: 사랑은 외나무다리에서) shirin talabijin ne mai dogon zango na soyayya da ban dariya na koriya ta kudu,wanda Lim Hye-jin [ko] ya rubuta,Park Jun-hwa [ko] ya bada umarni, kuma ya kunshi jarumai Ju Ji-hoon da Jung Yu-mi. An haska shi a TVN daga Nuwamba 23, zuwa Disamba 29, 2024, kowace Asabar da Lahadi a 21:20 (KST). Hakanan ana samunsa a Viki da Disney+ cikin zaɓaɓɓun yankuna.
Taƙaitawa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife su a rana ɗaya kuma da suna iri ɗaya, Seok Ji-won da Yoon Ji-won sun kasance abokan gaba na tsawon zamanunnuka , kuma sun sake haduwa bayan shekaru 18.
Jarumai
[gyara sashe | gyara masomin]Manya
- Ju Ji-hoon a matsayin Seok Ji-won[1]
°Hong Min-gi [ko] a matsayin matashin Seok Ji-won[[2]
Babban Daraktan Seokban Construction kuma sabon shugaban makarantar sakandaren Dokmok. Ya bar garinsu da makaranta saboda yanayin iyali, amma ya koma garinsu a matsayin shugaban gidauniyar, ya sake haduwa da Yoon Ji-won wadda itace babbar abokiyar hamayyarsa.
- Jung Yu-mi a matsayin Yoon Ji-won[3]
°Oh Ye-ju a matsayin matashiyar Yoon Ji-won[4]
Malamar ilimin motsa jiki kuma memba ta Sashen Ƙwarewar Ƙirƙirar Ƙirƙiri a Makarantar Sakandare ta Dokmok. Ana yi mata lakabi da "Dokmok High School Crazy Dog" lokacin tana yarinya kuma hakan ya sake tasowa bayan ta sake haduwa da Seok Ji-won.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Son, Jin-ah (August 19, 2024). 주지훈·정유미, '사랑은 외나무다리에서'로 18년만 재회...올 하반기 방송[공식] [Ju Ji-hoon and Jung Yu-mi, reunited after 18 years with 'Love on a Single Log Bridge'...to be broadcast in the second half of this year [Official]] (in Korean). MK Sports. Archived from the original on August 30, 2024. Retrieved August 30, 2024 – via Naver.
- ↑ Jo, Hye-jin (November 1, 2024). 홍민기, 주지훈 아역 된다...'사랑은 외나무다리에서' 캐스팅 [Hong Min-gi to play the younger version of Ju Ji-hoon...‘Love on a Single Tree Bridge’ casting] (in Korean). Xports News. Retrieved November 5, 2024 – via Naver.
- ↑ Son, Jin-ah (August 19, 2024). 주지훈·정유미, '사랑은 외나무다리에서'로 18년만 재회...올 하반기 방송[공식] [Ju Ji-hoon and Jung Yu-mi, reunited after 18 years with 'Love on a Single Log Bridge'...to be broadcast in the second half of this year [Official]] (in Korean). MK Sports. Archived from the original on August 30, 2024. Retrieved August 30, 2024 – via Naver.
- ↑ Lee, Jung-yeon (October 7, 2024). 오예주, 드라마 ‘사랑은 외나무다리에서’ 합류 [Oh Ye-ju joins drama 'Love on a Single Tree Bridge'] (in Korean). Sports Dong-a. Retrieved October 17, 2024 – via Naver.