Lovina Edward
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 12 ga Yuni, 1980 (45 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
amateur wrestler (en) |
| Tsayi | 160 cm |
Lovina Odochi Edward (an haife ta ne a ranar 12 Yuni, 1980 ) - 'Yar wasan daukar nauyi ce a Najeriya. Ta kasance a mataki na 21 a cikin gasar duniya ta 2009 World Championships. Kuma itace Gwarzuwar Gasar Wasannin Afirka na 2007. Gasar zakarun Afirka sau hudu tana samun zinare a 2006 da 2008. Bronze ta lashe a gasar wasannin Commonwealth ta shekarar 2010.
Bibliography
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayanai akan foeldeak.com
- tsere
- Bayanai kan 2010results.thecgf.com Archived 2021-06-16 at the Wayback Machine