Lucy Anin
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en)
1965 - 1966
1960 - 1965 Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 13 ga Yuni, 1939 (86 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Ghana | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta | Achimota School | ||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Kiristanci | ||||||
| Jam'iyar siyasa |
Convention People's Party (en) | ||||||
Lucy Anin (an Haife ta a ranar 13 ga watan Yuni 1939) 'yar siyasar ƙasar Ghana ce. Ta kasance 'yar majalisa mai wakiltar yankin Brong Ahafo daga shekarun 1960 zuwa 1965 sannan kuma 'yar majalisa mai wakiltar Bechem [1] [2] [3] [4] [5] [6] [7] [8]
Rayuwa da siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Anin na daga cikin mata na farko da suka shiga majalisar dokokin Ghana a shekarar 1960 a ƙarƙashin wakilcin jama'a ('yan mata). Ta kasance cikin mata 10 da aka zaɓa ba tare da hamayya ba a ranar 27 ga watan Yuni 1960 a kan tikitin Jam'iyyar Jama'a. [9] [10]
Daga baya ta zama ‘yar majalisa mafi karancin shekaru, inda ta shiga majalisar tana da shekaru 21. A shekarar 1965 ta zama ‘yar majalisa mai wakiltar mazaɓar Bechem. A shekarar 1966 lokacin da aka hambarar da gwamnatin Nkrumah an ɗaure ta tsawon watanni 8 tana da ciki. [11] A yau, ita mamba ce a majalisar dattawan jam'iyyar Convention People's Party kuma mace tilo a cikin mata goma a majalisar dokokin Ghana ta farko a raye. [11] [12]
Ita ce kanwa ga masaniyar shari'a kuma tsohuwar alkaliyar kotun koli; Patrick Dankwa Anin, kuma masanin tattalin arziki kuma tsohon babban jami'in gudanarwa na bankin kasuwanci na Ghana ; TE Anin. [13]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 1". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly: ii. 1960.
- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 1". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly. 1961.
- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 1". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly: xiii. 1962.
- ↑ "Ghana Year Book 1961". Ghana Year Book. Daily Graphic: ii. 1961.
- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 1". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly: ii. 1963.
- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly. 1965.
- ↑ "Ghana Year Book". Ghana Year Book. Daily Graphic: 22. 1966.
- ↑ "Ghana Year Book". Ghana Year Book. Graphic Corporation: 22. 1966.
- ↑ "Ghana Today, Volumes 3–4". Information Section, Ghana Office. 1959: 10. Cite journal requires
|journal=(help) - ↑ "Ghana Gazette". National government publication. 1960: 19. Cite journal requires
|journal=(help) - ↑ 11.0 11.1 "Meet Lucy Anin, the female MP who was imprisoned whiles 8 months pregnant". ghanaweb.com. 4 October 2017. Retrieved 30 November 2019.
- ↑ "Former Pres. Nkrumah Recalled On Day of His Passing". Los Angeles Sentinel. 10 May 2019. Retrieved 30 November 2019.
- ↑ "Politics: Kafui Dey interviews Lucy Anin, former MP in Ghana's First Republic". Kafui Dey. 7 March 2018 – via YouTube.