Ludayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Ludayi Shidai ludayi wani abune da ake amfani dashi wajen Shan fura,ko kunu,koko. Kuma ana amfani dashi wani lokacin a matsayin cokali yayin da aka rasa cokali. Akwai ludayin kwarya wanda muka gada iyaye da kakanni,shi mutanen daa suka fi sani, akwai kuma na karfe,na zamani kenan,wanda ake yinshi da narkakkiyar dalma.