Jump to content

Luke McCowan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luke McCowan
Rayuwa
Haihuwa Greenock - Grianaig (mul) Fassara, 9 Disamba 1997 (28 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ayr United F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Luke McCowan (an haife shi ranar 9 ga watan Disamba, 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda yake taka leda a matsayin dan wasan tsakiya ko hagu na ƙungiyar Celtic ta Scotland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.