Lusaka

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Lusaka.

Lusaka (lafazi : /lusaka/) birni ne, da ke a ƙasar Zambiya. Shi ne babban birnin ƙasar Zambiya. Lusaka tana da yawan jama'a 2,400,000, bisa ga jimillar 2010. An gina birnin Lusaka a farkon karni na ashirin.