Jump to content

Lviv

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Lviv
Львів (uk)
Flag of Lviv (en) Coat of arms of Lviv (en)
Flag of Lviv (en) Fassara Coat of arms of Lviv (en) Fassara


InkiyaМісто Лева
Suna sabodaLev I of Galicia (en) Fassara
Wuri
Map
 49°50′31″N 24°01′54″E / 49.841952°N 24.0315921°E / 49.841952; 24.0315921
Ƴantacciyar ƙasaUkraniya
Oblast of Ukraine (en) FassaraLviv Oblast (en) Fassara
Raion of Ukraine (en) FassaraLviv Raion (en) Fassara
Hromada (en) FassaraLviv urban hromada (en) Fassara
Babban birnin
Lviv Oblast (en) Fassara (1939)
Lviv City Council (en) Fassara (19402020)
Q12085085 Fassara (1946)
Lwów Voivodeship (en) Fassara (19201939)
West Ukrainian People's Republic (en) Fassara (19181918)
Kingdom of Galicia and Lodomeria (en) Fassara (17721918)
Q12119148 Fassara (17821867)
Bezirk Lemberg (en) Fassara (18541918)
Lviv urban hromada (en) Fassara (2020)
Lwów Land (en) Fassara
Ruthenian Voivodeship (en) Fassara
Q16705452 Fassara
Lviv Raion (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi717,273 (2022)
 Yawan mutane3,941.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshan Ukraniya
Labarin ƙasa
Yawan fili182 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPoltva River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara296 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samarDaniel of Galicia (en) Fassara
Ƙirƙira1256 (Gregorian)
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) FassaraSaint George (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaLviv City Council (en) Fassara
 GwamnaAndriy Sadovyi (en) Fassara (25 ga Afirilu, 2006)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo79000–79490
Tsarin lamba ta kiran tarho322
KOATUU ID (en) Fassara4610100000
Wasu abun

Yanar gizocity-adm.lviv.ua
Facebook: lviv.adm Edit the value on Wikidata

Lviv (/ləˈvv/ ko kuma /ləˈvf/; uk,; duba kasa don wasu sunayen) ya kasance shine brirni mafi girma a kyammacin Yukren, kuma birni na biyar a girma a kasar Yukren, me dauke da mutane akalla 717,5000 (kididdigar a shekara ta 2022). Tana aiki a matsayin cibiyar gudanarwa ta Lviv Oblastda kuma Lviv Raion,[1] kuma tana da ya daga cikin cibiyoyin ala'ada a kasar Yukren. Lviv har wayau tana daukan nauyin yankin gudanarwa ta Lviv urban hromada. An sanya mata suna a madadin Leo I na galicia, babban dandan Daniel, Sarkin Rutheria.

Lviv (a baya, Lwów) ya wanzu ne a matsayin cibiyar yankunan tarihi na Red Ruthenia da Galicia a Karni na 14, ya maye gurbin Halych, Chełm, Belz, da Przemyśl. Shi ne babban birnin Masarautar Galicia-Volhynia[2] daga 1272 zuwa 1349, lokacin da ya tafi Sarki Casimir III Mai Girma na Poland a yaƙin maye gurbin. A shekara ta 1356, Casimir mai girma ya ba shi haƙƙin gari. Daga 1434, ita ce babban birnin yankin na Ruthenian Voivodeship a cikin Masarautar Poland . A shekara ta 1772, bayan Rarrabuwar Poland a farko, birnin ya zama babban birnin Habsburg mai cin gashin kansa na mulkin Galicia da Lodomeria. Daga shekara ta 1918, tsakanin yaƙe-yaƙe, birnin ya kasance cibiyar Lwów Voivodeship a Jamhuriyar Poland ta Biyu. Bayan mamayewar Jamus da Soviet a Poland a shekara ta 1939, Tarayyar Soviet ta mamaye Lviv.

Sojojin Nazis da 'yan sandan Yukrensun kashe yawancin al'ummar Yahudawa na birnin a lokacin Holocaust. Shekaru da yawa babu majami'a mai aiki a Lviv bayan Soviets sun rufe na karshe. An aika mafi yawan mutanen Poland zuwa Poland a lokacin musayars jama'a tsakanin Poland da Soviet Ukraine a ehkarruns a shekara ta 1944 zuwa 1946.

Cibiyar birnin mai dumbin tarihi tare da unguwanninta na duwatsu da kuma gine-ginenta na musamman na lokacin Renaissance, Baroque, ta sha daga mamayewar Sobiyet da Jamus a lokacin Yaƙin Duniya na II, mafi yawancinta ba'a rusa ta ba. Cibiyar tarihi ta birnin na daga cikin Jerin Wuraren Tarihi na UNESSCO; duk da haka, duk da haka, an zayyano ta a matsayin wuri mai hadarin a dalilin mamayewar Rasha a Yukren. A dalilin kyawun garin na Mediterraniya, da yawa daga cikin fina-finan Sobiyet da aka dauka a maimakon Venice ko Rome, a gaske an dauke su ne a Lviv.[3] A cikin shekarar 1991, Lviv ta zamo sashin 'yantacciyar kasar Yukren.

Birnin tana da masana'antu da majami'u da dama da manyan makarantu, kamar irinsu Jami'ar Lviv da kuma Politekanik na Lviv. Lviv ta kasance kuma gida ga cibiyoyin al'ada da dama kamar irinsu philharmonic orchestra da kuma Lviv Theatre of Opera and Ballet.[4]

Sunaye da tambura

[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Те, чого ніколи не було в Україні: Уряд затвердив адмінтерустрій базового рівня, що забезпечить повсюдність місцевого самоврядування". decentralization.gov.ua. Archived from the original on 14 February 2022. Retrieved 15 December 2021.
  2. Perfecky, George A. (1973). The Galician-Volynian Chronicle. Munich: Wilhelm Fink Verlag. Samfuri:OCLC
  3. Hermann Simon, Irene Stratenwerth, Ronald Hinrichs (Hrsg.): Lemberg. Eine Reise nach Europa. S. 96 ff., p. 96, at Google Books
  4. "Archives". Archived from the original on 25 February 2010. Retrieved 24 March 2021.