Jump to content

Lycée La Fontaine (Nijar)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lycée La Fontaine
Bayanai
Iri makaranta, French school abroad (en) Fassara da AEFE managed schools (en) Fassara
Ƙasa Nijar
Tarihi
Ƙirƙira 1962
lfniamey.fontaine.ne

Makarantar Lycée La Fontaine a Niamey, Nijar, makarantar kasa da kasa ce da ake koyarwa a harshen Faransanci haka-zalika tana haɗe da Ofishin Jakadancin Faransa.

An kafa ta a shekarar 1962. A shekara ta 2021 tana da wasu dalibai 876 (kashi 32% daga Faransa, 68% na cikin gida da wasu sauran ƙasashe) da malamai 56.[1]

Hukumar Ilimi ta Faransa (AEFE) ce ke gudanar da an Makarantar kai tsaye, wata hukuma ce ta gwamnatin Faransa.[2]

Makarantar tana ɗaukar ɗalibai daga firamare har zuwa na sakandare.

  1. "AEFE | Lycée la Fontaine". Archived from the original on 2024-03-14. Retrieved 2025-07-23.
  2. "Rechercher un établissement" (in Faransanci). Agency for French Education Abroad. Retrieved 2024-03-15.[permanent dead link] - Purple means "Gestion directe" (directly operated), and this school is in the color code for purple.

Adireshin Waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Coordinates: 13°31′17″N 2°06′04″E / 13.5213°N 2.1012°E / 13.5213; 2.1012