Jump to content

Ma'aikatar Canjin Yanayi, Muhalli da Makamashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Ma'aikatar Canjin Yanayi, Muhalli da Makamashi
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Ma'aikatar Canjin Yanayi, Muhalli da Makamashi (Dhivehi) ma'aikatari ce ta gwamnatin Maldives wacce ke da alhakin karewa da adana yanayin halittu da bambancin halittu da kuma inganta albarkatun makamashi masu ɗorewa.[1]

An kafa hedikwatar a Dharubaaruge bayan gobarar gine-ginen gwamnatin Maldives.

A watan Fabrairun 2025, an haɗa ma'aikatar cikin Ma'aikatun Yawon Bude Ido kuma ta kafa Ma'aikatu da Muhalli.

  1. "މިނިސްޓްރީ އޮފް ކްލައިމެޓް ޗޭންޖް، އެންވަޔަރަންމަންޓް އެންޑް އެނަރޖީ" [Ministry of Climate Change, Environment and Energy]. The President's Office (in Divehi). Retrieved 10 January 2025.