Ma'aikatar Canjin Yanayi da Muhalli
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
government agency (en) |
| Ƙasa | Taraiyar larabawa |
| moccae.gov.ae… | |
Ma'aikatar Canjin Yanayi da Muhalli (Arabic) ma'aikata ne na gwamnatin tarayya a Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ke da alhakin tsara kariya da kiyaye muhalli a kasar.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa ma'aikatar ne a ranar 9 ga watan Fabrairu 2006, a cikin majalisa ta farko da Sheikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum ya kafa bayan mutuwar ɗan'uwansa, Sheikh Maktoum bin Rashid Al Maktoum . [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "UAE Ministry of Climate and Environment - APCO Worldwide". apcoworldwide.com (in Turanci). Retrieved 2023-06-17.
- ↑ "New Cabinet sworn in (1st and last add)". wam. 2006-11-02. Retrieved 2023-07-25.