Jump to content

Maƙiyan Jama'a (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maƙiyan Jama'a (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin suna Enemies of the People
Asalin harshe Turanci
Khmer (en) Fassara
Ƙasar asali Kambodiya da Birtaniya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 93 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Rob Lemkin (en) Fassara
Thet Sambath (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Daniel Pemberton (mul) Fassara
External links
enemiesofthepeoplemovie.com

Maƙiyan Jama'a wani fim ne na shekara ta 2009 na ƙasara Biritaniya-Kambodiya wanda Rob Lemkin da Thet Sambath suka rubuta kuma suka ba da umarnin wajen shirya fim ɗin wato (darektoci). Fim ɗin ya nuna shekaru 10 na neman co-darektan Sambath don nemo gaskiya da rufewa a filayen Kisan Kambodiya . Fim din ya kunshi hirarraki na tsofaffin jami’an Khmer Rouge daga babban shugaban da ya rayu har zuwa maza da mata wadanda suka yanke makogwaro a lokacin mulkin Demokradiyyar Kampuchea tsakanin 1975 zuwa 1979.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.