Madut Biar Yel
Appearance
2020 - 2020
Election: 2010 South Sudanese general election (en)
| |||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||
| ƙasa | Sudan ta Kudu | ||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||||||
Madut Biar Yel Ya kasance Dan siyasar kasar Sudan ta Kudu ne. Shine Ministan Sadarwa da Ayyukan Wasiku na yanzu a cikin Ma'aikatar Sudan ta Kudu. An nada shi a wannan mukamin a ranar 10 ga watan Yulin 2011.