Mafefeci
Appearance
|
|
|
Mafefeci ko fanka ta hannu da ake rikewa ,wani nshimfidadden abune da ake dagawa da hannu wanda yake zuwa da dawowa ta gaba da baya domin ya gudanar da iska .Gabadaya,abunda yasa aka kirkiri fanka da ake rikewa da hannu shine linkakkan fanka,wandaa suke da siffa ta da`ira kuma aka yisu da yadi mara kauri[kamar fefa da kuma gashin kaza] wanda ake iya juyawa da kuma rufewa a lokacin da ba`a anfani dasu. A jikin dan adam,iska mai gudana daga mafefeci yana kara gudanar da yanayi zuwa mai sanyi dalilin matsalar zafi da ake fuskanta a yanayi.