Maga Dam
Appearance
| Maga Dam | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Coordinates | 10°49′40″N 15°03′56″E / 10.8277°N 15.0655°E |
![]() | |
|
| |
Maga Dam wani madatsar ruwa ne da ke kudancin Tafkin Chadi a Kamaru, kusa da iyakar Chadi.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An gina dam ɗin a shekarar 1979. A cikin 1994 an fara wani shiri don dawo da ruwan biyo bayan wani ambaliyar ruwa.
