Magaji wando (kauye)

Magaji wando kauye ne da yake Cikin kwaryar karamar Hukumar Dandume ta jahar katsina, Mutanen magajinwano hausawa ne Kuma masu magana da Harshen hausa.
Samuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Kauyan magajinwanfo za aiya cewa yakai shekara 80 da kafawaa a karkashin karamar Hukumar dandume,inda garin ya shahara Wajen noman masara,da Kuma sauran kayan noma[1]
Sana'arsu
[gyara sashe | gyara masomin]Mafi akasarin Mutanen Magaji wando manoma ne Sai Kuma Wasu dake kiwo da Kuma sana'ar sayar da shinkanshi hatsin, garin Magaji wando ya shahara Wajen noman masara a fadin arewacin Nigeria.
Abubuwan da suke nomawa
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen magani wando Suna noman wake,gero dawa anma Mafi Yawancinsu sukanyi noman massara.
Yanayin garin
[gyara sashe | gyara masomin]Kauyen yanada yanayin zafi ko sanyi da yakai kimanin 35C garin Wanda take karkashin karamar Hukumar dandume wace take da adadin girman kasa da yakai 422Km² Da Kuma 11°27′30″N 7°07′37″E / 11.45833°N 7.12694°E na taswirar nigeriya[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Dandume
- ↑ Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.