Jump to content

Magnus Stifter

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Magnus Stifter
Rayuwa
Haihuwa Vienna, 23 ga Janairu, 1878
ƙasa Austriya
Mutuwa Vienna, 8 Satumba 1943
Sana'a
Sana'a darakta, stage actor (en) Fassara da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0830135

Magnus Stifter (an haife 23 ga watan Janairun 1878 - 8 ga watan Satumbar 1943) ɗan wasan kwaikwayo ne dandali dan Austriya.[1] Ya fito a cikin fina-finai 85 tsakanin 1914 da 1941. An haife shi a Vienna, Austria-Hungary (yanzu Austria), kuma ya mutu a Vienna, Nazi Jamus (Austriya a yanzu).

Zaɓaɓɓun fina-finan sa 

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Magnus Stifter". Film Portal. Retrieved 20 January 2019.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]