Mahmoud Younis
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Kairo, 12 ga Afirilu, 1911 |
| ƙasa | Misra |
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) |
| Mutuwa | Kairo, 18 ga Afirilu, 1976 |
| Karatu | |
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
civil engineer (en) |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| Mahmoud Younis | |
|---|---|
| Haihuwa |
12,afiril 1911 Cairo, Kasar masar |
| Mutuwa |
18 afiril 1976 Cairo,Kasar Masar |
Mahmoud Younis (Arabic; Afrilu 12, 1911 - Afrilu 18, 1976) ya kasance injiniyane na Suez Canal a ranar 26 ga watan Yulin, 1956. Ya yi aiki a matsayin Shugaban Hukumar Suez Canal daga (Yuli 10, 1957 - Oktoba 10, 1965). Ya kuma yayi aiki a matsayin shugaban ƙungiyar injiniyoyi a lokacin mulkin Gamal Abdel Nasser . [1][ana buƙatar hujja][ana buƙatar hujja]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Robert Springborg (October 1978). "Professional Syndicates in Egyptian Politics, 1952-1970". International Journal of Middle East Studies. 9 (3): 282. JSTOR 162765.