Mai'Adua
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 201,178 (2006) | |||
• Yawan mutane | 381.02 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 528 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 824 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Mai'Adua (ko Maiaduwa ) karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya, tana iyaka da Jamhuriyar Nijar. Hedikwatarta tana cikin garin Mai'Adua akan babbar hanyar A2 .
Yana da yanki na 528 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 824.[1]
Tana da babbar kasuwar kauye mai dumbin tarihi da ke ci a duk ranar Lahadi. Kasuwar ta kasance cibiyar cinikayya ta kasa da kasa tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Nijar. Dabbobi da suka hada da shanu, tumaki, awaki, rakuma, jakuna da dawakai su ne muhimman hajoji daga kasar Nijar, yayin da hatsi irin su masara, dawa, gero da waken suya mafi yawanci daga Najeriya.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.