Jump to content

Mai Martaba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mai Martaba (ma'ana 'mai daraja') shirin na shekarar 2024 mafi yabo na Najeriya wanda shine shiri mafi tashe a shekarar 2024 a Najeriya, wanda yanuna al'ada da tsarin sarauta a kasar Hausa . [1] Yarima Daniel Aboki ne ya shirya shi kuma ya ba da umarni . [1] [2] Fim din ya fito ne daga shahararren jarumin Kannywood Adam Zango, sakamakon yadda daraktan ke son nuna sabbin jarumai. [3] An fara nuna fim ɗin a Kano a watan Agusta 2024. [2]

Fim din ya nuna jigon soyayya, kwadayi, cin amana da yakin sarauta wanda ya saba faruwa a tsarin sarauta a Arewacin Najeriya, Najeriya da Afirka gaba daya. Haka kuma ya yi tsokaci kan yanayin da mace za ta zama sarki, lamarin da ba a saba gani ba a yawancin sassan Arewacin Najeriya . [1] [3]

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Adam Zango
  • Fatima Mohammed as Gimbiya Sangaya
  • Tasi'u Ali as MaiKabaas Turaki
  • Yahaya Sabo Abubakar a matsayin Wakili
  • Shugaba
  • Ghali Abdullahi DZ
  • Muktar Aminu Haruna
  • Auwalu Isma'il Marshal
  • An ƙaddamar da shi don Mafi kyawun nau'in Fina-Finai na Ƙasashen Duniya a Kyautar Kwalejin Ilimi ta 97th [4] [5]

Fim din ya nuna jigon soyayya, kwadayi, cin amana da yakin sarauta wanda ya saba faruwa a tsarin sarauta a Arewacin Najeriya, Najeriya da Afirka gaba daya. Haka kuma ya yi tsokaci kan yanayin da mace za ta zama sarki, lamarin da ba a saba gani ba a yawancin sassan Arewacin Najeriya . [1] [2]

  1. 1.0 1.1 1.2 "'Why we shot the most 'expensive' Hausa movie, Mai Martaba' - Daily Trust". dailytrust.com/ (in Turanci). 2024-08-24. Retrieved 2025-04-14. Cite error: Invalid <ref> tag; name "expensive" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 Rapheal (2024-08-09). "Day Mai Martaba set the North on fire". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-04-14.
  3. 3.0 3.1 www.premiumtimesng.com https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/716031-why-i-featured-many-upcoming-actors-in-new-kannywood-movie-filmmaker-daniel.html?tztc=1. Retrieved 2025-04-14. Missing or empty |title= (help) Cite error: Invalid <ref> tag; name "daniel" defined multiple times with different content
  4. BellaNaija.com (2024-11-26). "Oscars 2025: These Nine African Films Are in the Race for Best International Feature Film". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2025-04-14.
  5. Egodo-Michael, Oghenovo (2024-10-29). "Nigerian film, Mai Martaba, to compete at 2025 Oscars". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-04-14.