Jump to content

Mai buga tsakiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mai buga tsakiya a matakin kwallan kafa, wanda yake tsayawa a tsakiya domin sarrafa kwallo, ko kwace kwallo, ko kuma taimaka ma ataka domin cin kwallo.