Jump to content

Maigoribai (kauye)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mai goribai kauye ne da yake karkashin karamar Hukumar malumfashi,Jihar katsina,hausawa ne da Kuma fulani.garin yayi iyaka da bodar ƙasar niger[1]

Bayani akan garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Kauyen Mai goribau Yan nesa da Cikin kwaryar garin maiadua,inda garin take da mutane Yan boko da Kuma manoma

Mutanen goribau sun shahara Wajen noma da .kiwo da kasuwanci musanma kasuwancin dabobi.

Ire iren kayan da suke nomawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutanen goribau Suna noman wake dawa da Kuma gero Sai Kuma noman kayan lambu anma ba Mai yawa ba.

Yanayin garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Garin goribau yakan Kai yanayin sanyi ko zafi akala 37C wani lokaci 39C adadin kimanin na karamar Hukumar maiadua da yaje da girman kasa da yaki kimanin 528Km² da Kuma Yawan mutane kimanin 201,178 Dubu [2] biyar Daga ciki Yan goribau ne

  1. "Post Offices- with map of LGA",
  2. "Mai'Adua Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark"