Jump to content

Majalisar Dokokin Jihar Abia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar Dokokin Jihar Abia
unicameral legislature (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Abiya
Shafin yanar gizo abiastate.gov.ng
Wuri
Map
 5°31′42″N 7°30′50″E / 5.5284°N 7.5138°E / 5.5284; 7.5138

Majalisar dokokin jihar Abia ita ce ɓangaren majalisar dokokin jihar Abia. Majalisa ce wacce ta ƙunshi mambobi 24 da aka zaɓa a mazaɓun jahohi 24 kuma kakakin majalisa. Shekarun jefa kuri'a 18. [1]

Ofishi mazaɓa Wakili Jam'iyya
Shugaban Majalisa Aba South Emeruwa Emmanuel LP
Mataimakin shugaba Umuahia East Austin Okezie Meregini LP
Shugaban Masu Rinjaye Obingwa East Solomon Akpulonu PDP
Mataimakin shugaban Masu Rinjaye Ukwa East Paul Taribo PDP
Shugaban Marasa Rinjaye Aba Central Abraham Oba APGA
Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye Bende North Chijioke Chukwu APC
Masu Rinjaye Whip Umuahia South Emeka Obioma LP
Marasa Rinjaye Whip Arochukwu Mike Ukoha APGA
  1. "Abia State House of Assembly". www.cpahq.org (in Turanci). Retrieved 2023-05-16.