Jump to content

Majalisar Jama'ar Arewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar Jama'ar Arewa
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Jihar Kaduna
Tarihi
Ƙirƙira 1949
Wanda ya samar

Jam’iyyar Arewa People’s Congress (NPC) jam’iyyar siyasa ce a Nijeriya. An kafa jam'iyyar a watan Yunin shekarar 1943,ta yi gagarumin tasiri a yankin Arewa tun daga shekarun 1950 har zuwa juyin mulkin soja a shekara ta 1966. Ita ce a da Ƙungiyar al'adu da aka fi sani da Jamiyar Mutanen Arewa. Bayan yakin basasar Najeriya na shekarar 1967, NPC daga baya ta zama karamar jam'iyya.


Sanannen membobi

[gyara sashe | gyara masomin]