Jump to content

Majalisar dattawa ta bayalsa ta tsakiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

gundumar Bayelsa ta tsakiya a jihar Bayelsa, Najeriya ta kunshi kananan hukumomi hudu na Kolokuma/Opokuma, Kudancin Ijaw da Yenagoa wanda shine babban birnin jihar.[1][2][3] Wannan gundumar tana da Wuraren Rajista 43 (RAs) da kuma rumfunan zabe 789 (PUs). Cibiyar tattarawa ita ce zauren majalisar karamar hukumar Yenagoa.

Jerin Sanatocin da ke wakiltar Bayelsa ta tsakiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Empty section

Senator Party Year Assembly
  1. Bayelsa Central Senatorial District: Allows Us To Complete Our Term -KOLGA". P.M.EXPRESS. 2020-06-01. Retrieved 2020-06-05
  2. "Bayelsa Central: We Must Be Allowed to Complete Our Term in Senate -". The NEWS. 2020-06-01. Retrieved 2020-06-05
  3. "'Bayelsa Central must produce Dickson's successor'". Punch Newspapers. Retrieved 2020-06-05