Jump to content

Majalisar dattawan Akwa-ibom ta Arewa maso Gabas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akwa Ibom North-East
zaben sanatoci
Bayanai
ƘasaNajeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Akwa Ibom

Gundumar Sanatan Akwa Ibom ta Arewa maso Gabas a jihar Akwa Ibom ta kunshi kananan hukumomi tara, wadanda suka hada da Ibiono Ibom, Itu, Uyo, Uruan, Ibesikpo Asutan, Nsit Ibom, Nsit Atai, Etinan, da Nsit Ubium.[1][2][3][4] Akwa Ibom Arewa-maso-Gabas kuma ana kiranta da Uyo, wanda shine hedkwatarsa. Ya zuwa shekarar 2019, wannan gunduma tana da wuraren yin rajista (RAs) 94 da kuma rumfunan zabe 987 (PUs) kuma cibiyar tattara sakamakon zaben tana ofishin INEC na karamar hukumar Uyo.[5] Tun daga ranar 29 ga Mayu 2023, Aniekan Bassey na jam'iyyar Peoples Democratic Party shine wakilin Akwa Ibom Arewa maso Gabas.

Jerin Sanatocin da ke wakiltar Akwa Ibom Arewa maso Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]
Senator Party Year Assembly
Akpan Udo-Udehe PDP 1999–2003 4th
Effiong Dickson Bob PDP 2003–2011 5th

6th

Ita Enang PDP 2011–2015 7th
Bassey Albert PDP 2015–2023 8th

9th

Aniekan Bassey PDP 2023–present 10th
  1. Confusion over Akwa-Ibom North East Senatorial District seat deepens -". The Eagle Online. 2017-05-30. Retrieved 2020-06-05.
  2. 2019: Uyo senatorial district endorses Akwa Ibom gov". Punch Newspapers. Retrieved 2020-06-05
  3. Local Government Areas Under Akwa Ibom North East (Uyo) Senatorial District". Wetinhappen.com.ng. 2019-06-11. Retrieved 2020-06-05
  4. Akwa Ibom senatorial seat: US rights group storms Nigeria on call to ban Saraki, 10 others from entering US -". The Eagle Online. 2017-07-27. Retrieved 2020-06-05.
  5. Anthony, Lovina (2019-02-25). "Nigeria election results: OBA wins Akwa Ibom North East Senatorial race". Daily Post Nigeria. Retrieved 2020-06-05