Majalisar dattawan Borno ta tsakiya
Appearance
| zaben sanatoci | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Borno |
Borno ta Tsakiya a jihar Bornon Najeriya ta kunshi kananan hukumomin Bama, Dikwa, Jere, Kaga, Kala/Balge, Konduga, Mafa, Maiduguri, da Ngala. Sanatan da ke wakiltar gundumar a halin yanzu shi ne Kaka Shehu Lawan, an zabe shi a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress, ya gaji mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima.
Jerin sunayen Sanatoci
[gyara sashe | gyara masomin]| Sanata | Jam'iyya | Shekara | Majalisa |
|---|---|---|---|
| Ali Modu Sheriff | NRC | 5 Disamba 1992 - 17 Nuwamba 1993 | Na Uku |
| ANPP | 3 Yuni 1999 - 3 Yuni 2003 | Na Hudu | |
| [Mohammed Abba Aji]] | ANPP | 3 ga Yuni 2003 - 5 ga Yuni 2007 | Na biyar |
| [Kaka Mallam Yale]] | ANPP | 5 Yuni 2007 - 6 Yuni 2011 | na shida |
| Ahmed Zanna | PDP/APC | 6 Yuni 2011 - 16 Mayu 2015 | na 7 |
| Baba Kaka Bashir Garbai | APC | 4 Nuwamba 2015 - 9 Yuni 2019 | 8]] |
| Kashim Shettima | APC | 11 Yuni 2019 - 29 Mayu 2023 | 9th |
| Kaka Shehu Lawan | APC | 13 Yuni 2023 - yanzu | 10th |