Majalisar zartarwar Ghana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar zartarwar Ghana
Bayanai
Iri public authority (en) Fassara
Ƙasa Ghana

Majalisar zartarwar Ghana ita ce reshe na Gwamnatin Ghana. Shugaban kasa ne ke nada mambobin majalisar zartarwa kuma suna gabatar da rahoto ga Shugaban kasa. An kirkiro majalisar zartarwar ne daidai da Mataki na 76 (1) na Tsarin Mulkin Ghana na 1992. Kundin Tsarin Mulki ya umarci shugaban kasa da ya sami majalisar zartarwar da ba ta gaza 10 ba kuma ba za ta wuce ministoci 19 ba.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. FM, Citi. "Arts Minister Catherine Afeku makes it to Cabinet". ghanaweb.com. ghanaweb. Archived from the original on 31 July 2017. Retrieved 7 July 2017.