Makarantar Anamon Hyeren Standard
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | makaranta |
| Ƙasa | Ghana |
Anamon Hyeren Standard School tana a Tutuka na gundumar Obuasi Municipal a yankin Ashanti na Ghana . Makaranta ce gauraye (maza da mata). Tana karbar yara tun daga makarantar reno har zuwa matakin ƙaramar sakandare. [1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa makarantar ne a shekarar 1986.
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]
- Ilimi a Ghana
- Jerin makarantu a Ghana
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Anamon Hyeren". Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 25 July 2013.