Makarantar Horar da Matukin Jiragen Sama ta Sojan Sama
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
flight school (en) |
| Ƙasa | Faransa |
| Aiki | |
| Bangare na |
Cognac-Châteaubernard Air Base (en) |
| Administrator (en) |
French Air Force (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1 ga Afirilu, 1956 |
| Dissolved | 1 ga Augusta, 1993 |
École de pilotage de l'Armée de l'air (EPAA),ko École de Pilotage de l'Air 315 Général Jarry, ita ce babbar cibiyar horar da matukan jirgin sama na Rundunar Sojan Sama da Sararin Sama ta Faransa.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa EPAA a watan Afrilun 1956.
Horarwa
Wannan ita ce makarantar horar da matukan jirgi ta farko ta Rundunar Sojan Sama da Sararin Sama ta Faransa. Jiragen sama don horarwa sune Pilatus PC-21 da Grob G 120. Kwas ɗin horon yana ɗaukar kimanin sa'o'i 100 na tashi, tare da sa'o'i 30 a kan na'urar kwaikwayo.[2]
Tsarin
[gyara sashe | gyara masomin]Yana cikin sashen Charente na yankin Nouvelle-Aquitaine.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- École de l'air
- L'équipe de presentation de l'armée de l'air