Makarantar Kasa da Kasa ta Amurka a Niamey
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | makaranta |
| Ƙasa | Nijar |
| Aiki | |
| Mamba na | Ƙungiyar Makarantu ta Duniya a Afirka |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1982 |
|
| |
Makarantar Kasa da Kasa ta Amurka ta Niamey wata makarantar kasa da kasa ce ta Amurka da ke birnin Niamey, Nijar. Tana koyarwa tun daga ajin reno (nursery) har zuwa matakin sakandare.[1] An kafa makarantar a shekarar 1982.[2]
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Home" (Archive). American International School of Niamey. Retrieved on May 3, 2015.
- ↑ "American International School of Niamey." U.S. State Department. Retrieved on May 3, 2015.
Adireshin Waje
[gyara sashe | gyara masomin]- American International School of Niamey
- "Niamey, Niger: American International School of Niamey: 2023-2024 Fact Sheet". United States Department of State. January 29, 2024. Retrieved April 19, 2024.
Coordinates: 13°31′36″N 2°04′29″E / 13.526728°N 2.074611°E