Makarantar Koyon kiwon Lafiya Makarfi
Appearance
Makarantar Koyon Kiwon lafiya makarfi ta fasaha dake ƙaramar hukumar makarfi da ke jihar kaduna. Anfara Makarantar a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da huɗu (1954) acikin tudun wada da ke cikin birnin kaduna inda suka fara gudanar da karatuttuka na mataki na babban kwalin diploma. kamar su Community health, Environmental health and health Information Dental therapy da soran su.