Jump to content

Makarantun Birnin Marietta (Georgia)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Marietta City School District ita ce school district wacce ke gudanar da makarantun gwamnati a Marietta, Georgia, Amurka. Ita ce kadai gwamnatin birni a Cobb County wacce ke gudanar da makarantunta daban daga Cobb County School District.

An kafa ta a shekarar 1892, kuma ajin ya fara a wannan shekarar a ranar Labor Day a makarantu huɗu. Yanzu tana da high school guda ɗaya, middle school guda ɗaya, wani academy na ajin shida, da kuma wasu elementary school na unguwa da dama.

Hukumar Ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Waɗannan sune mambobin Hukumar Ilimi ta Sashen Makarantun Gwamnatin Birnin Marietta:

  • Jeff DeJarnett (ward 1)
  • Jason Waters (Mataimakin Shugaban Hukuma kuma ward 2)
  • A.B. Almy (ward 3)
  • Jailene Hunter (ward 4)
  • Angela Orange (ward 5)
  • Kerry Minervini (Shugaban Hukuma kuma ward 6)
  • Irene Berens (ward 7)

Makarantun Firamare

[gyara sashe | gyara masomin]
  • A.L. Burruss Elementary School
  • Dunleith Elementary School
  • Hickory Hills Elementary School
  • Lockheed Elementary School
  • Marietta Center for Advanced Academics
  • Park Street Elementary School
  • Sawyer Road Elementary School
  • West Side Elementary School

Makarantun Sakandare na Tsakiya

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Marietta Middle School (grades 7-8)
  • Marietta Sixth-Grade Academy

Makarantar Sakandare

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Marietta High School
    • College and Career Academy
    • Woods Wilkins Campus
      • Blended Learning Program
        • Marietta Performance Learning Center
      • Marietta Evening School
      • Marietta Alternative Programs and Services (MAPS) program]

Sauran Makarantu

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Early Learning Center
    • Emily Lembeck Early Learning Center