Makki Abubakar Yalleman
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Mallam Madori/Kaugama | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 22 Mayu 1969 (57 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Dokta Makki Abubakar Yalleman ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu memba ne wanda ke wakiltar Mallam Madori / Kaugama Tarayya a Majalisar Wakilai. An haife shi a ranar 22 ga Mayu 1969, ya fito ne daga garin Yalleman, karamar hukumar Kaugama ta Jihar Jigawa kuma yana da digiri na farko. An fara zabarsa a cikin Majalisar a shekarar 2019, kuma an sake zabarsa ne a shekarar 2023 don wa'adi na biyu a karkashin All Progressives Congress (APC).[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.[permanent dead link]
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.