Mala Kachalla
Appearance
(an turo daga Mala kacalla)
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 ← Lawal Haruna - Ali Modu Sheriff → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1941 | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Ƙabila | Hausawa | ||
| Harshen uwa | Hausa | ||
| Mutuwa | 18 ga Afirilu, 2007 | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
All Nigeria Peoples Party Peoples Democratic Party Alliance for Democracy (en) | ||
Mala Kachalla (An haifeshi a Nuwamba 1941) a maiduguri jihar Borno ya kasance gwamnan jihar Borno a Najeriya daga 29 ga Mayu 1999 zuwa 29 ga Mayu 2003.[1]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Gwamnan jihar Borno
[gyara sashe | gyara masomin]
An zabi Mala Kachalla a matsayin gwamnan jihar Borno a watan Afrilun shekarar 1999 a lokacin zaben gwamnan jihar Borno a shekarar 1999, inda ya tsaya takarar jam'iyyar All People's Party (APP), wadda aka sauya mata suna All Nigeria People's Party (ANPP).[2]
Manazarta=
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.manpower.com.ng/people/15802/mala-kachalla
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-14. Retrieved 2023-07-14. More than one of
|archiveurl=and|archive-url=specified (help); More than one of|archivedate=and|archive-date=specified (help)