Mamadou Bamba Ndiaye
Appearance
| Mamadou Bamba Ndiaye | |
|---|---|
| Haihuwa |
4 ga watan afrilun, shekarar 1945 Dakar, Kasar Senegal |
| Mutuwa | 3 ga watan Yulin ,shekarar 2020 ( shekaru 71) |
| Dan kasan | Senegal |
| Aiki |
Dan siyasa Dan jarida |
Mamado Bamba Ndiaye (an haifi Shi me 4 ga watan Afrilu 1949 - 3 ga watan Yulin 2020) Dan jaridar Senegal ne, masanin ilimin Islama, kuma ɗan siyasa. [1] Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Kula da Addini a karkashin shugabancin Abdoulaye Wade daga shekarar 2000 zuwa shekarar 2012. Ya goyi bayan Malick Gakou a matsayin shugaban Parti Grand a shekarar 2012, da kuma Macky Sall na Shugaban Senegal a shekarar 2019. Ndiaye ya kuma kasance darektan jaridar yau da kullun me Suna Le Messager . [2]
Ndiaye ya mutu ne a ranar 3 ga Yulin, shekarar 2020, a Dakar, yana da shekaru 71 sanadiyar COVID-19 . [3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Le palu emporte Mamadou Bamba Ndiaye, 71 ans, ex-ministre des Affaires religieuses de Wade". Tract (in French). 4 July 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Décès de l'ex-ministre des Affaires religieuses : Le dernier prêche de Bamba Ndiaye". Le Quotidien (in French). 4 July 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Sénégal. Covid-19: Décès de l'ancien ministre Bamba Ndiaye qui a débuté sa carrière au Maroc".
- ↑ "Qui était Bamba Ndiaye ?". iGFM (in French). 4 July 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)