Mandla Shikwambana
Appearance
1 ga Yuni, 2023 - | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Mandla Shikwambana ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne daga masu fafutukar 'yancin tattalin arziki.[1] Ya kasance memba a Majalisar Dokokin Afirka ta Kudu tun 1 ga Yuni 2023.[2] Shikwambana an zabe shi a matsayin cikakken wa'adi a majalisa a babban zaben 2024.[3]